Madawwamin Yarjejeniya - Love God Greatly - Books - Blurb - 9781715727598 - August 28, 2024
In case cover and title do not match, the title is correct

Madawwamin Yarjejeniya

Love God Greatly

Price
A$ 32.49

Ordered from remote warehouse

Expected delivery Feb 20 - Mar 5
Add to your iMusic wish list

Madawwamin Yarjejeniya

Tun a farko, Allah Ya yi yarjejeniya da mutanen Shi, yarjejeniyan da za zu nuna halin Shi da shirin Shi domin duniya. Ya yi alkawarai, da shaidun amincin Shi, Ya ba da dalilen badagaskiya da dalilen bege. Ya yi yarjejeniya da Nuhu, Ya yi alkawali mashi da zuriyar shi cewa ba zai sake hallakaa duniya da ruwa kuma ba. Ya yi alkawari da Ibrahim, da cewa zai sa shi ya zama kasa mai girma, wanda ta wurin su ne Almasihu zai zo. Ya yarjejeniya da Isra'ila, ya ba su hanyan zaman tsarki kuma sai ya ke?e su su zama za?a??un mutanen Shi. Ya yi yarjejeniya da Dauda, cewa zai kafa mulkin shi har abada. Kada ku ji tsoro, ga shi, albishir na kawo muku na farin ciki mai yawa, wanda zai zama na dukan mutane. Domin yau an haifa muku Mai Ceto a birnin Dawuda, wanda yake shi ne Almasihu, Ubangiji. Cikin Kristi, dukan yarjejeniyan Allah ta samu cika. Yesu ne amsan dukan alkawuran Allah. Shi ne madawwamin yarjejeniyan da mu ke ta jira. Ta wurin Shi mu na da salama, bege, tsaro, hangen gaba, tsarki, adalci, da rashin ka?aici. Shi ne madawwamin yarjejeniya. Yayinda mu ke shirya zuciyar mu domin Krisimeti, za mu yi bincike kan hanyoyin da Yesu ne Ya zama cikatawan dukan yarjejeniyan Allah. Yayinda mu ke bikin haihuwar Shi, za mu gan duk hanyoyin da Yesu ya biya bukatun mu kuma Ya kawo mana bege. Madawwamin Yarjejeniya wani bincike ne na tsawon mako hu?u da aka shirya domin lokaci kamin Krisimeti (wato Advent da turanci). Advent lokacin bikin zuwan Kristi da kuma cikawar alkawuran Allah. Wannan binciken zai nuna hanyoyin da Kristi Ya cika yarjejeniyan Allah da mutanen Shi duk cikin tarihi, a karshe kuma sai a karasa da bincike kan labarin krisimeti. Mu na begen za ki ha?a kai da mu domin wannan bicike na tsawon mako hu?u a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da ya sahfi Madawwamin Yarjejeniya a wannan wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na kullum, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum da jamma'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke bincike ...


116 pages

Media Books     Paperback Book   (Book with soft cover and glued back)
Released August 28, 2024
Original release date 2022
ISBN13 9781715727598
Publishers Blurb
Pages 116
Dimensions 152 × 229 × 6 mm   ·   163 g
Language English  

Show all

More by Love God Greatly